Loading…
Gurbin Adawa a Siyasar Zamani
Salon mulkin siyasa wani tsari ne da al’umma suke zaɓen wakilansu da kansu bisa ga cancantar ɗan takara da kundin tsarin mulki ya yarda da shi. Wato, siyasa wani salon mulki ne na farar hula da ke bai wa ‘yan ƙasa ‘yanci da damar saka kansu a dama da su a sha’anin mulki. Wannan bincike mai taken Gur...
Saved in:
Published in: | Tasambo Journal of Language, Literature, and Culture Literature, and Culture, 2024-02, Vol.3 (1), p.364-371 |
---|---|
Main Author: | |
Format: | Article |
Language: | English |
Online Access: | Get full text |
Tags: |
Add Tag
No Tags, Be the first to tag this record!
|
cited_by | |
---|---|
cites | |
container_end_page | 371 |
container_issue | 1 |
container_start_page | 364 |
container_title | Tasambo Journal of Language, Literature, and Culture |
container_volume | 3 |
creator | Ɗangulbi, Aliyu Rabi’u |
description | Salon mulkin siyasa wani tsari ne da al’umma suke zaɓen wakilansu da kansu bisa ga cancantar ɗan takara da kundin tsarin mulki ya yarda da shi. Wato, siyasa wani salon mulki ne na farar hula da ke bai wa ‘yan ƙasa ‘yanci da damar saka kansu a dama da su a sha’anin mulki. Wannan bincike mai taken Gurbin Adawa A Siyasar Zamani, bincike ne da ya shafi gudummawar da adawa take bayarwa wajen kawo sauyin salon tafiyar da shugabanci, ta hanyar haska wa masu mulki kurakuransu domin su gyara da kuma yi musu hannunka-mai-sanda ko gargaɗi ga yadda ya kamata su aiwatar da abubuwan da za su amfani al’ummar da suka zaɓe su. A wani ɓangare kuma adawa tana ilmantar da al’umma game da kyawawan ayyukan da shugabanni suka yi, ko kuma su yi ƙorafe-ƙorafe ko soke-soke a kan abubuwan da shugabanni ko ‘yan siyasa suke aikatawa waɗanda ba su dace ba. Haka kuma su jawo hankalin masu zaɓe su zaɓi mutane nagari da suka dace a lokacin jefa ƙuri’a. Hakan zai kawo gyara ga kurakuran da shugabanni suke tafkawa a lokacin da suke gudanar da mulkinsu. Haƙƙin kowane shugaba ne ya aiwatar da alƙawuran da ya yi wa al’umma a lokacin da yake yaƙin neman zaɓe. Alƙawuran sukan haɗa da: Samar da ingantaccen ilimi da ruwan sha da hanyoyin sufuri da kiwon lafiya da bunƙasa aikin gona da samar da tsaro da zaman lafiya da kuma bunƙasa tattalin arziki. Rashin cika waɗannan alƙawura kan sa a sami ‘yan adawa su riƙa soke-soke da ƙorafe-ƙorafe domin su tunatar da masu mulki ko ‘yan siyasa game da alƙawurran da suka yi wa jama’a a lokacin yaƙin neman zaɓe domin su gyara. Wannan bincike zai mayarda hankali ne a kan matsayin adawa a siyasa da amfaninta da illolinta da kuma rawar da kafafen yaɗa labarai ke takawa wajen kawo gyara da sauyi mai ma’ana ga yadda ake gudanar da mulkin siyasa don amfanin talakawa da ƙasa baki ɗaya. |
doi_str_mv | 10.36349/tjllc.2024.v03i01.042 |
format | article |
fullrecord | <record><control><sourceid>crossref</sourceid><recordid>TN_cdi_crossref_primary_10_36349_tjllc_2024_v03i01_042</recordid><sourceformat>XML</sourceformat><sourcesystem>PC</sourcesystem><sourcerecordid>10_36349_tjllc_2024_v03i01_042</sourcerecordid><originalsourceid>FETCH-crossref_primary_10_36349_tjllc_2024_v03i01_0423</originalsourceid><addsrcrecordid>eNqdzr0OgjAUhuHGaCJRLkHTG6CengLCaIw_u04uzREhKQE0rT_h7lV0cHb63uVLHsamEoSKVZjOrmVVZQIBQ3EHZUAKCLHHPJwnGCQywf5PD5nvXAkAmGKEkfLYZHOzR9PwxYkexInvTEuOLD9QTY0Zs0FBlcv9745YvF7tl9sgs2fnbF7oizU12VZL0J1Hdx799uiPR7886u_jE2WkQJA</addsrcrecordid><sourcetype>Aggregation Database</sourcetype><iscdi>true</iscdi><recordtype>article</recordtype></control><display><type>article</type><title>Gurbin Adawa a Siyasar Zamani</title><source>Directory of Open Access Journals</source><creator>Ɗangulbi, Aliyu Rabi’u</creator><creatorcontrib>Ɗangulbi, Aliyu Rabi’u</creatorcontrib><description>Salon mulkin siyasa wani tsari ne da al’umma suke zaɓen wakilansu da kansu bisa ga cancantar ɗan takara da kundin tsarin mulki ya yarda da shi. Wato, siyasa wani salon mulki ne na farar hula da ke bai wa ‘yan ƙasa ‘yanci da damar saka kansu a dama da su a sha’anin mulki. Wannan bincike mai taken Gurbin Adawa A Siyasar Zamani, bincike ne da ya shafi gudummawar da adawa take bayarwa wajen kawo sauyin salon tafiyar da shugabanci, ta hanyar haska wa masu mulki kurakuransu domin su gyara da kuma yi musu hannunka-mai-sanda ko gargaɗi ga yadda ya kamata su aiwatar da abubuwan da za su amfani al’ummar da suka zaɓe su. A wani ɓangare kuma adawa tana ilmantar da al’umma game da kyawawan ayyukan da shugabanni suka yi, ko kuma su yi ƙorafe-ƙorafe ko soke-soke a kan abubuwan da shugabanni ko ‘yan siyasa suke aikatawa waɗanda ba su dace ba. Haka kuma su jawo hankalin masu zaɓe su zaɓi mutane nagari da suka dace a lokacin jefa ƙuri’a. Hakan zai kawo gyara ga kurakuran da shugabanni suke tafkawa a lokacin da suke gudanar da mulkinsu. Haƙƙin kowane shugaba ne ya aiwatar da alƙawuran da ya yi wa al’umma a lokacin da yake yaƙin neman zaɓe. Alƙawuran sukan haɗa da: Samar da ingantaccen ilimi da ruwan sha da hanyoyin sufuri da kiwon lafiya da bunƙasa aikin gona da samar da tsaro da zaman lafiya da kuma bunƙasa tattalin arziki. Rashin cika waɗannan alƙawura kan sa a sami ‘yan adawa su riƙa soke-soke da ƙorafe-ƙorafe domin su tunatar da masu mulki ko ‘yan siyasa game da alƙawurran da suka yi wa jama’a a lokacin yaƙin neman zaɓe domin su gyara. Wannan bincike zai mayarda hankali ne a kan matsayin adawa a siyasa da amfaninta da illolinta da kuma rawar da kafafen yaɗa labarai ke takawa wajen kawo gyara da sauyi mai ma’ana ga yadda ake gudanar da mulkin siyasa don amfanin talakawa da ƙasa baki ɗaya.</description><identifier>ISSN: 2782-8182</identifier><identifier>EISSN: 2782-8182</identifier><identifier>DOI: 10.36349/tjllc.2024.v03i01.042</identifier><language>eng</language><ispartof>Tasambo Journal of Language, Literature, and Culture, 2024-02, Vol.3 (1), p.364-371</ispartof><lds50>peer_reviewed</lds50><woscitedreferencessubscribed>false</woscitedreferencessubscribed></display><links><openurl>$$Topenurl_article</openurl><openurlfulltext>$$Topenurlfull_article</openurlfulltext><thumbnail>$$Tsyndetics_thumb_exl</thumbnail><link.rule.ids>314,776,780,860,27901,27902</link.rule.ids></links><search><creatorcontrib>Ɗangulbi, Aliyu Rabi’u</creatorcontrib><title>Gurbin Adawa a Siyasar Zamani</title><title>Tasambo Journal of Language, Literature, and Culture</title><description>Salon mulkin siyasa wani tsari ne da al’umma suke zaɓen wakilansu da kansu bisa ga cancantar ɗan takara da kundin tsarin mulki ya yarda da shi. Wato, siyasa wani salon mulki ne na farar hula da ke bai wa ‘yan ƙasa ‘yanci da damar saka kansu a dama da su a sha’anin mulki. Wannan bincike mai taken Gurbin Adawa A Siyasar Zamani, bincike ne da ya shafi gudummawar da adawa take bayarwa wajen kawo sauyin salon tafiyar da shugabanci, ta hanyar haska wa masu mulki kurakuransu domin su gyara da kuma yi musu hannunka-mai-sanda ko gargaɗi ga yadda ya kamata su aiwatar da abubuwan da za su amfani al’ummar da suka zaɓe su. A wani ɓangare kuma adawa tana ilmantar da al’umma game da kyawawan ayyukan da shugabanni suka yi, ko kuma su yi ƙorafe-ƙorafe ko soke-soke a kan abubuwan da shugabanni ko ‘yan siyasa suke aikatawa waɗanda ba su dace ba. Haka kuma su jawo hankalin masu zaɓe su zaɓi mutane nagari da suka dace a lokacin jefa ƙuri’a. Hakan zai kawo gyara ga kurakuran da shugabanni suke tafkawa a lokacin da suke gudanar da mulkinsu. Haƙƙin kowane shugaba ne ya aiwatar da alƙawuran da ya yi wa al’umma a lokacin da yake yaƙin neman zaɓe. Alƙawuran sukan haɗa da: Samar da ingantaccen ilimi da ruwan sha da hanyoyin sufuri da kiwon lafiya da bunƙasa aikin gona da samar da tsaro da zaman lafiya da kuma bunƙasa tattalin arziki. Rashin cika waɗannan alƙawura kan sa a sami ‘yan adawa su riƙa soke-soke da ƙorafe-ƙorafe domin su tunatar da masu mulki ko ‘yan siyasa game da alƙawurran da suka yi wa jama’a a lokacin yaƙin neman zaɓe domin su gyara. Wannan bincike zai mayarda hankali ne a kan matsayin adawa a siyasa da amfaninta da illolinta da kuma rawar da kafafen yaɗa labarai ke takawa wajen kawo gyara da sauyi mai ma’ana ga yadda ake gudanar da mulkin siyasa don amfanin talakawa da ƙasa baki ɗaya.</description><issn>2782-8182</issn><issn>2782-8182</issn><fulltext>true</fulltext><rsrctype>article</rsrctype><creationdate>2024</creationdate><recordtype>article</recordtype><recordid>eNqdzr0OgjAUhuHGaCJRLkHTG6CengLCaIw_u04uzREhKQE0rT_h7lV0cHb63uVLHsamEoSKVZjOrmVVZQIBQ3EHZUAKCLHHPJwnGCQywf5PD5nvXAkAmGKEkfLYZHOzR9PwxYkexInvTEuOLD9QTY0Zs0FBlcv9745YvF7tl9sgs2fnbF7oizU12VZL0J1Hdx799uiPR7886u_jE2WkQJA</recordid><startdate>20240215</startdate><enddate>20240215</enddate><creator>Ɗangulbi, Aliyu Rabi’u</creator><scope>AAYXX</scope><scope>CITATION</scope></search><sort><creationdate>20240215</creationdate><title>Gurbin Adawa a Siyasar Zamani</title><author>Ɗangulbi, Aliyu Rabi’u</author></sort><facets><frbrtype>5</frbrtype><frbrgroupid>cdi_FETCH-crossref_primary_10_36349_tjllc_2024_v03i01_0423</frbrgroupid><rsrctype>articles</rsrctype><prefilter>articles</prefilter><language>eng</language><creationdate>2024</creationdate><toplevel>peer_reviewed</toplevel><toplevel>online_resources</toplevel><creatorcontrib>Ɗangulbi, Aliyu Rabi’u</creatorcontrib><collection>CrossRef</collection><jtitle>Tasambo Journal of Language, Literature, and Culture</jtitle></facets><delivery><delcategory>Remote Search Resource</delcategory><fulltext>fulltext</fulltext></delivery><addata><au>Ɗangulbi, Aliyu Rabi’u</au><format>journal</format><genre>article</genre><ristype>JOUR</ristype><atitle>Gurbin Adawa a Siyasar Zamani</atitle><jtitle>Tasambo Journal of Language, Literature, and Culture</jtitle><date>2024-02-15</date><risdate>2024</risdate><volume>3</volume><issue>1</issue><spage>364</spage><epage>371</epage><pages>364-371</pages><issn>2782-8182</issn><eissn>2782-8182</eissn><abstract>Salon mulkin siyasa wani tsari ne da al’umma suke zaɓen wakilansu da kansu bisa ga cancantar ɗan takara da kundin tsarin mulki ya yarda da shi. Wato, siyasa wani salon mulki ne na farar hula da ke bai wa ‘yan ƙasa ‘yanci da damar saka kansu a dama da su a sha’anin mulki. Wannan bincike mai taken Gurbin Adawa A Siyasar Zamani, bincike ne da ya shafi gudummawar da adawa take bayarwa wajen kawo sauyin salon tafiyar da shugabanci, ta hanyar haska wa masu mulki kurakuransu domin su gyara da kuma yi musu hannunka-mai-sanda ko gargaɗi ga yadda ya kamata su aiwatar da abubuwan da za su amfani al’ummar da suka zaɓe su. A wani ɓangare kuma adawa tana ilmantar da al’umma game da kyawawan ayyukan da shugabanni suka yi, ko kuma su yi ƙorafe-ƙorafe ko soke-soke a kan abubuwan da shugabanni ko ‘yan siyasa suke aikatawa waɗanda ba su dace ba. Haka kuma su jawo hankalin masu zaɓe su zaɓi mutane nagari da suka dace a lokacin jefa ƙuri’a. Hakan zai kawo gyara ga kurakuran da shugabanni suke tafkawa a lokacin da suke gudanar da mulkinsu. Haƙƙin kowane shugaba ne ya aiwatar da alƙawuran da ya yi wa al’umma a lokacin da yake yaƙin neman zaɓe. Alƙawuran sukan haɗa da: Samar da ingantaccen ilimi da ruwan sha da hanyoyin sufuri da kiwon lafiya da bunƙasa aikin gona da samar da tsaro da zaman lafiya da kuma bunƙasa tattalin arziki. Rashin cika waɗannan alƙawura kan sa a sami ‘yan adawa su riƙa soke-soke da ƙorafe-ƙorafe domin su tunatar da masu mulki ko ‘yan siyasa game da alƙawurran da suka yi wa jama’a a lokacin yaƙin neman zaɓe domin su gyara. Wannan bincike zai mayarda hankali ne a kan matsayin adawa a siyasa da amfaninta da illolinta da kuma rawar da kafafen yaɗa labarai ke takawa wajen kawo gyara da sauyi mai ma’ana ga yadda ake gudanar da mulkin siyasa don amfanin talakawa da ƙasa baki ɗaya.</abstract><doi>10.36349/tjllc.2024.v03i01.042</doi></addata></record> |
fulltext | fulltext |
identifier | ISSN: 2782-8182 |
ispartof | Tasambo Journal of Language, Literature, and Culture, 2024-02, Vol.3 (1), p.364-371 |
issn | 2782-8182 2782-8182 |
language | eng |
recordid | cdi_crossref_primary_10_36349_tjllc_2024_v03i01_042 |
source | Directory of Open Access Journals |
title | Gurbin Adawa a Siyasar Zamani |
url | http://sfxeu10.hosted.exlibrisgroup.com/loughborough?ctx_ver=Z39.88-2004&ctx_enc=info:ofi/enc:UTF-8&ctx_tim=2025-02-14T19%3A06%3A37IST&url_ver=Z39.88-2004&url_ctx_fmt=infofi/fmt:kev:mtx:ctx&rfr_id=info:sid/primo.exlibrisgroup.com:primo3-Article-crossref&rft_val_fmt=info:ofi/fmt:kev:mtx:journal&rft.genre=article&rft.atitle=Gurbin%20Adawa%20a%20Siyasar%20Zamani&rft.jtitle=Tasambo%20Journal%20of%20Language,%20Literature,%20and%20Culture&rft.au=%C6%8Aangulbi,%20Aliyu%20Rabi%E2%80%99u&rft.date=2024-02-15&rft.volume=3&rft.issue=1&rft.spage=364&rft.epage=371&rft.pages=364-371&rft.issn=2782-8182&rft.eissn=2782-8182&rft_id=info:doi/10.36349/tjllc.2024.v03i01.042&rft_dat=%3Ccrossref%3E10_36349_tjllc_2024_v03i01_042%3C/crossref%3E%3Cgrp_id%3Ecdi_FETCH-crossref_primary_10_36349_tjllc_2024_v03i01_0423%3C/grp_id%3E%3Coa%3E%3C/oa%3E%3Curl%3E%3C/url%3E&rft_id=info:oai/&rft_id=info:pmid/&rfr_iscdi=true |